Kishore Kumar Hits

Ali Jita - Asiya текст песни

Исполнитель: Ali Jita

альбом: Asiya


Kuraka mu gaishai da Asiya
Asiya sarauta nake fada
Sunanki mata suke fada
Kowa tana yin ki Asiya
Sunan ki dai dai da Zamani
Ba waccha ta kaiki Asiya
Na tabbatar babu zullumi, gida in dai da Asiya
Wannan kidan namu ta biya dukka, muna ta barka da safiya (ah-ah)
Za ayi ruwa in da walqiya, ga mai amana da juriya
Asiya taka 'a hankali 'a dolle kowa ya bi dake
Mai tambaya zo na baka amsa, dangin su zaqi kace rake
Yardda ta Allah da annabi tarkon magwata kin tsallake
Duk wani taro in ya isa 'a Asiya dolle sai da ke
Farin jini neh da Asiya koh, ga kwarjini ma ga Asiya
Ga ilimi ga Asiya, ga hankali gunta Asiya, ga tausayi gunta Asiya
Kowa bukatarsa haihuwa, gidan sa zai samu Asiya
Mata dake sara kwaliya, duk tafi kyau ne ga Asiya, hakka
Tsafta da girki da natsuwa dukkan su na nan ga Asiya, haka
Kyauta da qima da kwarjini dukkan su 'an bawa Asiya, haka
Allah ya karai ki lafiya, da arzikin morai duniya, dukka
Sannunki, sannunki Asiya
Asiya sarauta nake fada
Toh maqiya yaya zasu che (babu)
Cikin duhu kinga kinyi fice (hak)
Sannu sarauta Asiya
Jita ya gaishe da Asiya

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель