Kishore Kumar Hits

Ali Jita - Tauraruwa текст песни

Исполнитель: Ali Jita

альбом: Tauraruwa


Sultan with the beat baby
Rana haskar gidana
Ga farin wata na zara

Rana mai haske komai na duniya

Idaniya da gani ba tambaya
Ga yar dagwas-gwas taka da lafiya
Taurarowa mai haske samaniya
Ruwan abin so kowace nahiya
Farar diya lizamin zuciya
Ina yabanki kin iya kwalliya
Kina da kima Allahu yasani
Ke nake so kema kin sani
Kinyi haske matar zamani
Ina da sa'a kowa yasani
Ki gode Allah gode Annabi
Irinku kune yayin zamani
Zuciyata tana tafarfasa
A zatona ai ke zan rasa
Da gari-ii-ii
Da gari sai nasha falasa

Kin amince kin mini kwarkwasa
Sanu yar hutu sama koh kasa?
Matata yaya zan rasa?
Ke kayi wa yaya tarbiya
Maman Affan kina nan lafiya?
Kin kula da gida da lafiya
Ba dare kuma babu safiya
Ramadan me kama dani yake
Da Farid me son zance yake
Watakil ma malami yake
Kama da maman Muhiba take
Yan uwana sai maganar suke
San da nake mata ma na daban yake
Aisha-Aisha' yar auta take
Suna na kakata akasa mata
In tayi kuka sai a kula mata
Raino kikeyi dare da safiya
Yaya sun girma da kwari
Peak 456 growing up milk in zasu karya
Suna kanana har suka girma
Sun kara kwari sunyi hazaka a makaranta
Matata na gode miki
Matata na sara miki
Ki sha peak 456 growing up milk
Ka sha za'a girma da karfi
Ku sha yara suyi kuzari
Mu sha muyi fasaha da karko
Ki sha peak 456 growing up milk
Dashi diya suka girma
Ku sha sun girma da kwari
Sanan sun girma da wayo
Ku sha peak 456 growing up milk
Ku sha peak 456 growing up milk

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель