Kishore Kumar Hits

Ali Jita - Aisha Ummi Elrufai текст песни

Исполнитель: Ali Jita

альбом: Aisha Ummi Elrufai


Salam alaikum Ummi ta El Rufa'i
Sarauniya wace ake kiranta giwa
Kuzo ku taso jamma'a kuzo da sauri
Na baku labarin wace keda baiwa
Muna bayyani hujjarmu nada karfi
Ba'auzine shine ke sayar da kanwa
Tana da saukin rai zata kauda zafi
Watan bakwai shine lokaci makwarwa
A gaida matar malam El Rufa'i
Mu duba matar Nasir El Rufa'i
Ga Aisha Ummi dole ma ji sauki
Wayo ake magana mai kawar da naki
Hasken sani ilimi shi yabaki girma
Bako idan yazo zaki mai masauki
Idan nace aa sai ku bani dama
Farar uwa Ummi zamu girmama ki
Ai kyan adon tafiya waiwaye da baya
Da kinyi kara malam yazinsa yaki
Muna ganin Ummi bamu babu kuka
Ga Aisha sunane tun na yanka
Ummi sarauta Ummi mu girmama ta
Ummi sarauta uwar maza da mata
Ni nake yabon Ummi karku takura ta
Jita tana magana zata bayyana ta
Cikin dubu Ummi kunga tayi rata
Ga arziki da wadata tana da gata
Ummi ta malam Nasir El Rufa'i
Da gaskiya da amana ta El Rufa'i
Ga arziki da salama ta El Rufa'i
Mai dogoro gun Allah ta El Rufa'i
Mai murmushi da kamala ta El Rufa'i
Mai gaskiya da sarauta ta El Rufa'i
Ga taimako da karamci ta El Rufa'i
Mai zuciyar Musulunci ta El Rufa'i
Mai nustuwa mai inci ta yar El Rufa'i
Giwa sarautar Allah ta El Rufa'i
Farin jini gun Ummi ta El Rufa'i
Maman Sadiq Ummi Allah ya kara baiwa
Mahaifiyar Nasireen keka gaida kowa
Mahaifiyar Rabi'a bata raina kowa
Uwa ga Fatima ku ka dabe kewa
Kanbu a hanunki
Gidanki an baki
Kula da 'yayanki
Zaki basu mamaki
Kizo ki hau doki dole ne a kaishe ki
Sarauniya Ummi ai gabanki ba rami

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель