Kishore Kumar Hits

Nazir M Ahmad Sarkin Waka - Labarina Dawo Dawo текст песни

Исполнитель: Nazir M Ahmad Sarkin Waka

альбом: Labarina


Dawo dawo
Dawo bamu gama zama bah
Dawo bamu gama zama bah
Wai nikam me nai wa kauna
Bata mini wuri bah
Labarina kai nei
Dawo bamu gama zama bah
Dawo bamu gama zama bah
(Dawo bamu gama zama bah)
Dama bamu raba jini ba
(Dama bamu raba jini ba)
Wai nikam me nai wa kauna
Bata mini wuri bah
Labarina kai nei
Dawo bamu gama zama bah
Ban gani duhu haka na kwana
Yanzu mah hakan na ishe rana
Damuwa ta damu da gani na
Gashi ta raba ni da wani na
Me nai wa kauna nei
Guna bata iya zama bah
Yafe min in na fita so nei
Bai gama salo bah
An shaida iya fidda kauna
Bazai iya rika bah
Nasan shi ruwa da wuta gu dai
Basu iya zama bah
Kullum a raba uwa da 'da
Wanan ba haka ta so bah
Mai so bai ga ta zama bah
Kuka bai iya fito bah
Kwando bai tare ruwa bah
Kauna itace ruwan zuma
Dadi mai kashe su dadi
Rai ma bataki ta tsayar bah
Dawo bamu gama zama bah
Dawo bamu gama zama bah
Wai nikam me nai wa kauna
Bata mini wuri bah
Labarina kai nei
Dawo bamu gama zama bah
Dawo bamu gama zama bah
Dama bamu raba jini bah
Wai nikam me nai wa kauna
Bata mini wuri bah
Labarina kai nei
Dawo bamu raba zama bah
Yanzu laifukan sun yawaita
Gashi duniyar bata nissa
Dazu nei kake kan gadon ka
Sai kaji an kure maka nissa
Nutsuwa cikon hankali
Mai hankali kabi a hankali
Me ka tanadar don gaba
In ka tafin kawai ka tafi
Babu tabbacin kaikagata
Ba batun diya koko mata
In za'a yin ace kai kayi
Adali kawai adali
Mubi da duniya a hankali
Banda tambayan izgili
Duk yawwa rabo
In ba kai karka dau silan jahili
In rabo ya zatgo da kai
Kuma abun ya tabbata dakai
Rabu nei yace sai dakai
In sai dakai kawai sai dakai
In abun yazo babu kai
Rabu nei yace babu kai
In babu kai kawai babu
Duk duniya ba mai sa dakai
Rayuwa wucewa take kawai
Rayuwa mubi a hankali kawai
Rayuwa macewa ake kawai
Rayuwa ba zama kawai
Rayuwa ba zama kawai
Rayuwa babanmu ya mutu
Rayuwa kumah babanku zai mutu
Rayuwa ni daku dole mu mutu
Rayuwa rayuwa kawaii rayuwa
Allah jikan musulmi
Ubangiji kasa mu dace
Ameen
Ya Allah ka mana karshe mai kyau

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель