Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Kujerar tsakar gida текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Kujerar tsakar gida


Kujerar tsakar gida
Kuji zama na mata
Wacca duk ta hau taga miji, taki tafi sara
Sama
Ehhh
Haiii
Nace kujerar tsakar gida
Kunji zama na mata
Banda mai duwawu a kasa-kasa kamar na kura

Nace kar ku che in kwanta
Dan ba barchi nazo bah
Kar ku che in tashi
Baku ganni da fuka-fukai bah
Kar ku kaini idan ba zaiyu in fito bah
Gangar kidin ta mata che ba maza bah (Sama)

Allahu ya nufa yauma gani nazo
Ku dauro bazar rawarku kumbu na murzo
Idan ana dara uwa aka so aka tazo
Ni da uba nike ado ba da rigar aro bah

Waccar tana rawa da takun ta da baya-baya
Ba da ke nake bah ballai ki che nayi karya
Kowa ya ja da ikon God zaiji kunya
Kar wani yayi mani jiri na karya
Baku sha ruwa bah (Sama)

Nasaba in naje gidan biki ince
Yan Mata aje sama
Ince Mata aje sama
Ince Mata aje kasa
Ahh-Ahh-Ahh
Kai
Eh
Tou
Ga kirjin bikin gurin nan, naga tazo
Babu wanda zaya che yazo shi bikin ya chi kanzo
Naga yan maza a wajen har ma mata sun zo
In baku na kan che ban ga kujerun gida bah

Matan gidan ga dai taku kun iya
Kuyi rawa-rawa nace kar naga kun tsaya
Kuyo takun ku dan ku gaggari kokaya
Ita waka akan buga ma ku ba dan kudi bah

Chigaba na maigida-gida
Shi ya guji gobara
Na tafi zan baku
Kar ku che na fiya gun dira
Kujerar tsakar gidan gida
Kunji zama na mataaaaaa
Na mata
A'A
Na mata
Sama
Ehh
Toh -Toh- Toh

Kujerar Tsakar Gida
Wurin Zama Na Mata

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель