Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Yan Mata текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Yan Mata


Sunji kujera sun fito sun tashe rawa
Munyi asha rawa rawa sun kuma yin rawa
Nai akamai na kalli sabon takun kawa
Karku zagaita bance ku tsaya ba mata-aa-aa-aa
Kai, Prince production
Ai wanan kidan da yan matan nan nake
Ku raya musu ya dauan chan fifike
Ashe
Mata inba rawar ba shin aikin me kuke
Kuyai rawarku tuntube na a nan take, kai
Hayya kai, ashe-ee-ee-ee
Da kunji ana kidan kirari sai mai dawa (eh-hh-hh)
In matsa in barku nai karya inji wa
Ku fito na ganku mata dangin yawwa
Toshi ka bi daku ba kokawa
In baku ba gida koh na ubansuwa
Sai gida ya gyru in kun dada yin yawwa
Kune uwar kudin mu ku riba mai yawwa
Idan naki nai zaman kirga dake
Ashe, haba, ahaiye-ee-ee-ee-ee
Akan tanadi auduga before ran saka
Akan jadada martani before kai duka
Akan kai ajiyar iri before ran shuku
Akan girgiza mai duma da karar jarka
Toh fah in zaku juya kayan harka
Toh ni zan iya kai dare inayin waka
In maida muku martani wa 'ya'yan kuka
In nushe su bajiya da ranar dauka
Ahaiye-ee-ee-ee-ee ahaiye- sama ee-ee-ee
Ashe
Nafi kidan rawa rawa mata suyai rawa
Nafi kidan rawa rawa ran kamun kawa
Naga suna rawa rawar komai na rawa
Duk wata mai rawa rawa zatayi ga rawa, ashe-ee-ee-ee
Kai
Ashe, sama
Mata kuyai rawa ta burga da ganin ido
Dan sarke cikin ruwa aikin bado
Don sini na mashi bai kai sini ido
Yaji da mai ka ware gaya acikin kwado
Karku wahalar da kanku kuyi dai dai gwarkwado
Ku kiyaye da baitukana dana dan nado
Mata adana Gwanja ta kai muku
Kun ja da hanu anja an bar muku
Fatan danayi Allah ya taya muku
Kuyi lafiya rawa ba takun kaya
Ashe
Ashe

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель