Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Nasaba Dani Dake текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Amada (EP)


Na saba dani dake (na saba dani dake)
Bazan so rabo dake ba
Na saba dani dake
Bazan so muyai rabo dake ba
Prince production
Naje in ganki gida ban ganki ba
Naje gurin aikin ki, ban ganki ba
Na kira a wayanki, ban ji ki ba
Zubar ido sanadinki, bai kamata ba
Ki gane komai nawa naki ne
Mallaki na mallaki ne
Ke ko jini irin naki ne
Ko a zuciyata sunanki ne
Zancen hirar ki ba
Bani lokacin ki bazan adabeki ba
Samun yake shine ba rabo dake ba
Dan dake wata bazata mun kama ba
Zan zama dake ko da cikin ukoba
Duk da nasan makiya baza su so ba
Kinga ko masoyan farko ba suyai kama ba
Amma fahimta ce ba'a kai su ba
Daure ki bani zuma yadda kika saba
Dan in kika bani guba, bazana sha ba
Zan so ki har ma yadda bakiyo zato ba
Bance bawka iya samun kamar ya ni ba
Zaman da ba tare dake bazan iya ba
Don bazan iya cutar ki ko kadan ba
Na saba dani dake
Bazan so muyi rabo dake ba
An bani ke, an bani ke
An bani ke, kinga an bani ke
An bani ke, kinga an bani ke
An bani ke, kinga an bani ke
Is prince on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель