Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Mai Kidan Kujera текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Amada (EP)


Hhh, su sultan with the beat baby
Asha rawa me kuke jirane mata
A dau salo mai kidan kujera yazo (sama)
Asha rawa mai kidan kujera yazo
A dau salo mai kuke jira ne mata (sama)
Kai, haba sama mata
Kai, haba
Oh my god
Ruwan dare mai shirin jike kowa ma
Daren jiya anyi ya jike har koma
Rashin mafadi yana jiran banbarma
Rabbi tsare mu taka ramin burma
Tunda dai yan matan gidan suna ban girma
Su mini kara da an kira sunana, sama
Sarki Allah tsine saurayin kusa gida
Jiya yazo, shekaran jiya yazo
Ba sisin kobo bare na anini
Ba shi da ko sile na karya kumalo
Sai uwar tambaya ina zaki da kin fito, haba
Sai katon ciki kamar na kurege, sama kai
Haba, aha yoribo
Sama, haba mata
Banda inbola
Ai gwanda in bola
Banda in bola
Ai gara tanbola mata
Sama, kai, haba
Sama, sama, sama mata
Mata ranar da ake zaman jira ta zago
Ku taka rawar zuwan mu karshen bango
Muyai muku baituka iyakar dango
Gida in baku inkiya tai kango
Kai har ma uwar bikin na hango
Tai murnan zuwan na gwanja itama, kai
(Na gwanja itama, kai)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель