Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Warr текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Warr


Kai daga fara kwan kwaras kwas-kwas
Sai kace hatsi dukka matan dake gurin sun taso abun su (Warr!)
Kuyi ta kanku
Muma muyi ta kanmu
Dariya ba fa so ba
Kuyi ta kanku
Muma muyi ta kanmu (Allah kuwa)
Dariya ba fa so ba (sama mata!)
'Yaraye dadin dariyale, mai hali bai bari ba (warr!)
Chale ka chale ne na Gwanja yazo yana kida
Ga mata suna rawa kowa na ta girgizawa sama
Bana an gama komai (ehh mana)
Bori ya kashe boka (Warr!)
Layin mu da mata
Suna neman na abinka
Na lura da hannu
Kuma kun iya wanka
Limami kuma na san
Wannan ya iya yanka
To fatan mu ku gane mu ba wasa muka zoba (ehh mana)
Kasa mata sama
Kasa mata sama
Kasa mata sama (haka)
Idan mata da yawa dangi ne ni na rada suna
Idan har anka gama bana nan an sha da rabona (kai!)
Wasa wasane ruwa gayyar gora ne (mana)
Wanne-wanne ne? Gidan taron mata ne (hakane mana)
In dai taro ne babu mu ai suna ne (warr!)
Allah yayi sarkin daka shine turmi ahayye
Takun yayi wasu sun saki reshe sun kama ganye (kai Gwanja)
Tumbayye-tumbayye (tumbayye-tumbayye)
Tumbayye-tumbayye (tumbayye-tumbayye)
Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye
Tumbayye tumbayye
Kamar wasa tumbayye
Tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye
Ke kika san kisisinar da zaki wa saurayi ko angon ki in ya bido komai ya baki (Warr!)
Warr!
Haka zasu ji mu ayye
Haka zasu so mu ayye
Haka zasu ganmu ayye
Haka zasu barmu
Da gani da barmu dai-dai
Da fura da damu dai-dai
Da saki da kamu mun sha da gumin jikin mu
Kafin a ji mu ayye
Kafin a gan mu ayye
Kafin a san mu ai munci kashin uban mu
Zabiya zan amsheki wake
Zabiya zan amsheki wake
Ni ba kudi ba ba mulki ba sarauta
Kuma kar kisa tunanin na fiki murya
Kuma ba batu na cinzali an hanani
Zakizo ne koko bazaki zoba?
Ahayye zani zo, bari in shafa hoda
Na ce, "Zakizo ne koko bazaki zoba?"
Kai! Na ce maka, "Zani zo bari in shafa hoda"
Ko kinzo da ke da hodar ki ubanku zanci
Warr!
Ah-ah-ah
Eh-ah-ah-ah
Warr!
Raye-raye-raye yana ah-ah-ah
Ai Yadda kake kidan kidawa
Haka muke rawar rayawa
Haka kake karin karawa
Haka suke yabawa (warr!)
Ina ta waka uwata bata hanan ba
Ina ta waka ubana bai hanan ba
Ina ta waka sarki bai hanan ba
Ina ta waka gwamna bai hanan ba
Ina ta waka Malam bai hanan ba
Toh tinda dai har Malam bai hanan ba
Kowa ya ce zai hanani ubansa zaici
Sama uwa
Kasa da
Kasa kaza
Sama kwai
Sama uwa
Kasa da
Sama kaza
Kasa kwai
Sultan with the beat baby

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель