Kishore Kumar Hits

Ado Gwanja - Ba Gashi Ba текст песни

Исполнитель: Ado Gwanja

альбом: Ba Gashi Ba


Ado Gwanja nei da Barakina suke shirin tada waje
Suke shirin haune gida
Haba, hayya
Ruwa ake (a'a ba ruwa ake ba)
Hazo ake (aa ba hazo ake ba)
Shin ko wuda ake (a'a ba wuda bane ba)
Toh me nake ji (ai duk sautin dakan kidan nei)
Toh ba gashi ba (haka)
Toh ba gashi ba (hakan dai)
Toh ba gashi ba (sama)
Toh ba gashi ba (saman dai)
Toh ba gashi ba ai suna jin mu suna gani mukeyi
Toh ba gashi ba (inta ruwa muna tsaye muna ci)
Kai toh gashi ba (da matsala)
Sarki ba ga bani ba
Mun cigaba suna burga burga (mun cigaba suna burga burga)
Eh mana, nace ka toh ba gashi ba
Naira baga taba (na gode)
Mota baga taba
Baby mai baga su ba
Kasan da sarki ba kara ba balle nakare (balle nakare)
Baiwa ba ruwa ba balle ta zube (balle ta zube)
Mugune ke harshi sai sukare (sai sukare)
Tsoro na ake dana zo a labe, ji mana
Watace ta kada kanta
Ta kasa ja ajinta
Tadai anata jinta
Yanzun ana gudunta
Baban bakin dabonta
Hakkin tsohon mijinta
Toh yanzu bataji har Naira biyar take bi
Toh ba gashi ba (haka)
Toh ba gashi ba (hakan dai)
Toh ba gashi ba (sama)
Toh ba gashi ba (saman dai)
Toh ba gashi ba ai suna jin mu suna gani mukeyi
Toh ba gashi ba (inta ruwa muna tsaye muna ci)
Duka inda 'dan macici ya tsaya (da matsala)
Dole uwar sa na gurin karka tsaya ta nan (haba)
Bude idonka kalli nawa (chir-chir-chir-chir)
Ban saka ci da addu'a bah (ta ina)
Lalai kwanciyar biri lanbo ce (haba)
Ni nai kwance cha suke karya ce
Sun seta ni sun bugo na goce
Su basu san dawar garin ba (ta ina zasu sani)
Mu nan ba fushi muke ba (sama sama sama)
Wasa ne fah ba fada (eh mana eh mana)
Kar yaro ya zagi babba (haba haba)
Don mu bamu san rashin sani ba (chir)
Mai bakin ciki ja gaba kai bakin cikinka (sama)
Masu hassada sune masu karya doka (hayya)
Ruwa ake (aa ba ruwa ake ba)
Hazo ake (aa ba hazo ake ba)
Shin ko wuda ake (a'a ba wuda bane ba)
Toh me nake ji (ai duk sautin dakan kidan nei)
Toh ba gashi ba (haka)
Toh ba gashi ba (hakan dai)
Toh ba gashi ba (sama)
Toh ba gashi ba (saman dai)
Toh ba gashi ba ai suna jin mu suna gani mukeyi
Toh ba gashi ba (inta ruwa muna tsaye munji)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Iye

2023 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель