Kishore Kumar Hits

SOKIDZTV - Ali Ali yes Papa текст песни

Исполнитель: SOKIDZTV

альбом: Hausa Learn & Play


Lil Bow King
Kece tawa
Kece, kece, kece
Kece tawa
Kece, kece, kece
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
Kece zabi na
Kece ruhi na
Ke zan ba kauna yanmata
Ke zan ba kauna
Na same ki na huta
Zana baki key mota
Don kin ciri tuta
Kyakkyawa (kyakkyawa)
Son kowa (son kowa)
Yarinya mai natsuwa (yarinya mai natsuwa)
Amshi kalamai na
Kiban kauna (kiban kauna)
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
A zuciyata kece
Sarauniya ta kece
Barauniya ta kece
Zuciya kika sace
Sam babu mai raba ni dake
A rayuwa ta sai dake
Da za muyi aure ni da ke
Da zanji ni na tsallake
A rayuwa
Nayi 'yantuwa
Daure yar'uwa
Ki bani son ki na adana yanmata
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Amince, kece tawa
Kece tawa
Kece tawa
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
Na zagaye ko'ina, banga kamar ke ba
Na zagaye ko'ina, ba wata tamkar ki
(Is that Mega producer, on the mix)
Kece, kece

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители