Kishore Kumar Hits

SOKIDZTV - Baby Shark Hausa текст песни

Исполнитель: SOKIDZTV

альбом: Hausa Learn & Play


Shark sakon zuci
Shark masoyi yafi kadai
Kece zabi na in kin yarda dani
Soyayyah sakon zuci
Rashin masoyi yafi kadai ci
Soyayyah dadi, mai sona kalle ni a filin gada
Sam ba maka ruhi, tillas ne in hidimta maka ba ganda
Zo jani muje, zan bika muje, abinda ka koyan nayo hadda
Kai ne jigo na, in na gan ka a raina na cika buri
Na cika buri
Indai da amana sanda ba'a rabata da mai yin kiwo
Da in rayu da mai yin gulma gara in rayu dani da barawo
Wai ina kika je? Neman ki yasa ni nake faman yin yawo
Bana iya bacci sai na gan ki a rai zan samu sururi
Zan samu sururi
Kaunar ki nake yanmata in bana nan kiyi kewa ta
Yadda nake jin soyayyar ki bai faduwa koma a misali
Kai ne jigo na dan gata
Sam bana so kayi min rata
Ni rabuwar mu da kai bazai yiwu ba
Ko ga hujja koda dalili
Zo kiji ga sabon labari
Nasan dole yayi tasiri
A ciki nasa kwai alkhairi
Dama nasan baka sharri
Yar girma na gani in bake
Sai in rasa wa zan kama
Koba mota zani a keke
In ganki in samu salama
Ke daya zan tayi wa wake
Kin zarce tara kin kai goma
Zan rayu daka bana neman kari
Indai har ka zamo ango na, cika buri
Mun cika buri
Mun cika buri
Mix
Musax Mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители