Kishore Kumar Hits

ClassiQ - Bad Man (Karya Su Ke) текст песни

Исполнитель: ClassiQ

альбом: New North


Yeah man
Strictly business
I don't mix business with pleasure, hahah
Arewa mafiya
Ki yi skip ki fito
Lets talk about the money
Ain't gat no time, (please, please, please, please, please) yeah
Bad man never back down
Always on the move men
Man never sat down
Ball game mana lockdown
Man on fire mhen man never can down
Never let my gat down
They wanna see me come but man never like sound
Man demma run town
Man no be laptop man never shut down
Mic check 1 2 3
Allah ya raba mu da mugun iri
Suna ta mun kallon ayaba
Ni kuma ina ta musu kallon biri
Bamu biri biri, kiri kiri biniri basu taba ganiba
Suna ta kallon mu wani iri (wani iri)
Yaron na the white blood cells
Hematologist sun che ina da farin jini
Yau wai suna so [?] hanya, karya suke
Kai wai suna suna hanamu fara'a, karya suke
Kai wai suna so su hana mu sana'a, karya suke
Wai suna suna su hana mu sadaka, karya suke
Kai! karya, karya
Karya karya, karya suke
Karya, karya
Karya karya, karya suke
Karya karya suke
Karya karya, karya suke
Karya karya suke
Karya karya, karya suke
Ya! said they got cheese
Na! man don't care about all that
Excuse me man a lion, man know spot
Pool cat, chacha-chachacha
All eyes on me man feeling like a 2Pack
Pull up pull up [?]
Every body asking a who dat
Last KD to Taraba
Dana je, sai nadawo da saraba
Dana kawo sai na basu su raba
Steady with a high dem da like [?]
We da chop and pass any jaraba
Ba dogon magana, give me the raba
Balle na gan allaman duban [?]
Amma ka san abun da dafi yake da Goruba
Yau wai suna so [?] hanya, karya suke
Kai wai suna suna hanamu fara'a, karya suke
Kai wai suna so su hana mu sana'a, karya suke
Wai suna suna su hana mu sadaka, karya suke
Kai! karya, karya
Karya karya, karya suke
Karya, karya
Karya karya, karya suke
Karya karya suke
Karya karya, karya suke
Karya karya suke
Karya karya, karya suke

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Kan

2022 · сингл

Cr7

2022 · сингл

CR7

2021 · сингл

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель

YNS

Исполнитель