Sabon rai, ka bani, nagode Ceto, ka bani, nagode Yanci, ka bani, nagode Hikima, ka bani, nagode Nasara, ka bani, nagode Iyali, ka bani, nagode, nagode Sujada ne nake, godiya ne nake Sujada ne nake, godiya ne nake Kai ka share hawaye kai ka wanke zunubi Masoyina, nagode (nagode) Kai ka gafarta zunubai Kai ka wanke ni da jinin ka Mai ceto na nagode (nagode) Kai ka bani salama Kai ka bani hikima, mai ceto na nagode Sujada ne nake, (ga ni nan na iso da yabo) Godiya ne nake, (ga ni nan na iso da sujada) Sujada ne nake, (ga ni nan na iso da godiya) Godiya ne nake, (ga ni nan na iso da sujada) Sujada ne nake, (arzuki da zinariya ba shine na kawo ba) Godiya ne nake (godiya da yabo ne na kawo) Sujada ne nake, (a gaban ka mai ceto na) Godiya ne nake (godiya ne na kawo) ♪ Nagode, nagode, nagode, nagode Nagode (nagode), nagode (nagode) Nagode (nagode), nagode (nagode) Arzuki da zinariya ba shine na kawo ba (nagode) Godiya da yabo ne na kawo (nagode) A gaban ka mai ceto na (nagode) Godiya da yabo ne na kawo (nagode) Nagode domin gida ta (nagode) Nagode domin iyali (nagode) Nagode domin abokanai (nagode) Nagode domin abokanai (nagode) Nagode domin Nigeriya (nagode) Nagode domin salama (nagode) Nagode nagode nagode nagode Mai ceto nagode (nagode) Mai girma nagode (nagode) Ga zichiya na a gaban ka